Skip to main content

Posts

YAKAMATA KUSA IDO GA YAN MAJALISUN DA KUKA ZABA DOMIN SUNA TSORON KU

Sanata Ben bruce ya bayyana cewa idan kuna so Majalisa ta gyaru to sai kun sa ido ga yan Majalisun ku domin kuwa suna tsoronku. zaboda zaku iya hanashi zarcewa. ya nuna kada talaka ya gaza wajen sa ido domin hakan ne mafita gareshi. Kuma nuna wa talakawa idan har basu gyara kansu ba to fa baza su samu gyaran da suke bukata ba domin idan aka samu mabiya masu halin banza dole ne shugaban su ya zaman mai irin halinshu. Wannan shawara ta wannan dan majalisa nada matukar anfani domin kuwa abubuwa da dama na faruwa a majalisa kuma ya kamata musan wane yan majalisun ne basu goyon bayan ci gaban kasar nan dan ba kowannen su bane yake goyon bayan rashin gaskiya.
Recent posts

Misalin Mutane miliyan 2 sun rasa muhallinsu a Najeriya

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya wato NEMA ta ce mutane kusan miliyan biyu ne suke zaune a sansanonin 'yan gudun hijira daban -daban a jihohin Borno da Yobe da Gombe da Taraba da Bauchi da kuma Adamawa. Jami'in NEMA mai kula da sansanin 'yan gudun hijira dake birnin Yola, Sa'ad Bello shi ne ya sanar da haka lokacin da jakadiyar Amurka a Majalisar Dinkin Duniya Samantha Powers ta ziyarci sansanin na Malkohi a jihar Adamawa. Ya ce akwai wasu sansanoni 32 a jihohin Borno da Yobe da kuma Adamawa wadanda mutane sama da 189,000 da suka rasa muhalinsu suke samun mafaka. Malam Bello ya ce jihar Borno tana da sansanoni 19, wadanda 'yan gudun hijira sama da 150,000 suke samun mafaka, jihar Yobe kuma tana da sansani tara inda mutane sama da 31,000 suke samun mafaka yayin da jihar Adamawa ke da sansani hudu inda mutane sama da 6,000 suke samun mafaka. Madam Samantha ta ce ta kai ziyara sansanin Malkohi ne domin ta ga yadda Amurka za ta taimakawa Najeriya waj

KUNA GOYON BAYAN TSARIN SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI?

Wasu rahotanni dake zuwa a kafafen yada labarai sun nuna cewa Mataimakin Shugaban kasa wato Osibanjo ya bayyana cewa basu maida kasafin kudin bana. Ya bayyana cewa sun duba kasafin ne sukayi gyara akai, sannan sun aikawa majalisar da takarda dauke gyarar raki da sukayi wanda suna jira majalisar ta duba idan ta amince sai shugaba Buhari ya saka hannu a kasafin kudin bana. Ko me zakuje akan irin wannan nazari da shugaba Buhari yayi akan kasafin kudin bana? Asalin labari:mujallarmu.com

Read President Buhari's New year message to Nigerians

Read below... Welcome to the beginning of a New Year of the continuation of CHANGE in our beloved nation. I am aware that Nigerians have experienced a number of significant hardships over the past months. Living in the State House has not alienated me from your daily sufferings. I am aware of the lengthy queues at fuel stations and of the difficulties businesses have faced in acquiring foreign exchange. These challenges are only temporary; we are working to make things better. When I presented myself to you as a presidential candidate and asked you to vote for me, I wanted to be a leader who keeps his promises. I wanted to be a leader who restores the people's hope in those elected to serve them. I wanted to be a leader who initiates positive and enduring CHANGE. I am still totally committed to being that kind of leader. Unforeseen circumstances and other distractions notwithstanding, I shall still do my utmost best to keep every promise I made to Nigerians

Photos of 19-year-old young girl with half a body in Kano State who begs for alms

According to a photojournalist Sani Maikatanga who posted the photos on Instagram, her name is Rahma Haruna, a resident of Lahdin Makole village, Kano. She has no functional limbs and arms. Her brother carries her around in a plastic bowl to beg for alms.Another pic after the cut... Allahu akbar

Happy new year 2016 to all zobagaland fans

Assalam, we are happy for this year 2016,may Allah protect us from doing any bad works,ameen

VIDEO: Download wizkid final baba video song

Yeah! Star Boy’s Wizkid releases the official video to his ground breaking record “Baba Nla”.Checkout the video below which was directed by Sesan.Watch & Download Wizkid – Final (Baba Nla) Video Below:-            Download it here